AIKIN FASAHOHIN MANUFOFAR SAMARDA ABINCI DOMIN GABA A NAJERIYA SATUMBA 2018 Jikon masara da kyau domin sarrafashi wajen yin Kamu/Koko/Kunu Yin haka Zai ceci rayuwa! Oluwatoyin Ademola Saweda Onipede Liverpool-Tasie Adewale Obadina Felicia Wu & Nikita Saha Turna Shin mecece Gubar hunhunar hatsi? Guban Hunhunar hatsi wata irin gubace wacce ta ka iya samuwa daga abinci idan yayi hunhuna musamman yawancin cimaka, misalin masara da danginta. Wannan guba tana da illa a ga lafiya dan Adam da dabbobi. Kuma tana daya daga cikin abinda ke gurbata hatsi/cimaka a najeriya. Source: Authors Akwai nau’ika da da...
Comments
Post a Comment